Header Ads

Jaridar Al-Mizan bugu na 1574 ta fito!

*AL-MIZAN, NEMI TAKA KAN TA KARE!*
Jaridar Al-Mizan bugu na *1574* ta fito!

Babban labarinta a wannan mako shi ne: 'Masu garkuwa da mutane ke iko da wani yanki na jihar Zamfara'

Akwai kuma labari mai kanu: RANAR KIRSIMETI
 *Almajiran Sheikh Zakzaky sun kai wa Kiristoci ziyara

Ga kuma labari mai kanu: A gaggauta sakin Sheikh Abduljabbar 
  -Harkar Musulunci

Ku hanzarta neman Jaridar ta wannan mako a wuraren da kuka saba samun ta kan farashin nan na N250 kacal.

Kar kuma ku manta da ziyartar shafinmu na intanet a adireshi kamar haka https://www.almizan.ng 

*Muna Alfahari da ku masu karatunmu.*

No comments

Powered by Blogger.