Jaridar Al-Mizan bugu na *1578* ta fito!
*TSAGE GASKIYA, AL-MIZAN TA FITO!*
Babban labarinta a wannan mako shi ne: Tsaffin takardun kuɗi
*Jama'a na tsoron yin mummunar asara.*
Akwai kuma labari mai kanu: 'Yan bindiga sun kashe 8 a Sokkoto.
Ga kuma labari mai kanu: Tsige Hakimi ya bar baya da kura
*Siyasa ce ba matsalar tsaro ba -Ra'ayin Jama'a
Ku hanzarta neman Jaridar ta wannan mako a wuraren da kuka saba samun ta kan farashin nan na N250 kacal.
Kar kuma ku manta da ziyartar shafinmu na intanet a adireshi kamar haka https://www.almizan.ng
*Muna Alfahari da ku masu karatunmu.*
Post a Comment