Header Ads

AL-MIZAN, TA GOBE JUMA'A TA FITO!

Jaridar Al-Mizan bugu na *1580* ta fito!

Babban labarinta a wannan mako shi ne: Dubbai sun rasu a girgizar ƙasa a Turkiyya da Syria.

Akwai kuma labari mai kanu: 'Yan bindiga sun kashe 'yan sintiri fiye da 100 a Katsina.

Ga kuma labari mai kanu: Rashin ruwan sha ya tsananta a Dukku, Gombe.

Ku hanzarta neman Jaridar ta wannan mako a wuraren da kuka saba samun ta kan farashin nan na N250 kacal.

Kar kuma ku manta da ziyartar shafinmu na intanet a adireshi kamar haka https://www.almizan.ng 

*Muna Alfahari da ku masu karatunmu.*

No comments

Powered by Blogger.