Header Ads

Jaridar Al-Mizan bugu na 1579 ta fito!

*HANZARTA KA NEMI TAKA KAN TA KARE!*
Babban labarinta a wannan mako shi ne: HARIN SOJOJI TA SAMA:
Yadda aka kashe makiyaya 50 a Narasawa. 

Akwai kuma labari mai kanu: Fashewar Bam a Masallaci ya kashe mutum 100 a Pakistan

Ga kuma labari mai kanu: Sheikh Zakzaky, ya rufe Mu'utamar É—in da aka yi a Katsina.

Ku hanzarta neman Jaridar ta wannan mako a wuraren da kuka saba samun ta kan farashin nan na N250 kacal.

Kar kuma ku manta da ziyartar shafinmu na intanet a adireshi kamar haka https://www.almizan.ng 

*Muna Alfahari da ku masu karatunmu.*

No comments

Powered by Blogger.