Shekaru Takwas Da Waki’ar Kudus: An Gudanar Da Muzahara A Zariya
An yi muzaharar tunawa da waki'ar Kudus ta Zaria a ranar Litinin 25 ga watan Yulin 2022.
An
gudanar da gagarumar muzahrar tunawa da Shahidan waki'ar Kudus ta 2015 a birnin
Zariya. Muzaharar wadda aka tashe ta tun daga Randar Kofar Doka, ba ta tsaya a
ko'ina ba sai a Bakin Kasuwar Zariya.
An
fara lafiya, an kuma kammala lafiya. Da fatan Allah Ta'ala ya amshi shahadar
Shahidanmu.
Post a Comment