Header Ads

Jaridar Al-Mizan bugu na 1570 ta fito!

*TSAGE GASKIYA, AL-MIZAN TA FITO!*

Babban labarinta a wannan mako shi ne: Hirar Musamman da Malam Shu'aibu Isa Ahmad:
Sheikh Zakzaky ne ya kafa 'Political Forum' da kansa.

Akwai kuma labari mai kanu: Bayyanar sabbin takardun kudi ta jawo ce-ce-ku-ce.

Ga kuma labari mai kanu, 'Yan bindiga sun bude wuta a Kasuwa a Zamfara.
....Sun sace sama da 100.

Ku hanzarta neman Jaridar ta wannan mako a wuraren da kuka saba samun ta kan farashin nan na N250 kacal.

Kar kuma ku manta da ziyartar shafinmu na intanet a adireshi kamar haka https://www.almizan.ng 

*Muna Alfahari da ku masu karatunmu.*

No comments

Powered by Blogger.