Majalisar dokokin Senegal ta rikide zuwa fagen dambe bayan da wani dan Majalisar ya mari wata 'yar Majalisar ana tsakar zama a makon jiya. Ga bidiyon nan ka kalla. Wa ke da laifi a cikin su?
Post a Comment