Header Ads

Jaridar Al-Mizan bugu na *1576* ta fito!

*AL-MIZAN TA FITO, NEMI TAKA KAN TA ƘARE!*

Babban labarinta a wannan mako shi ne: 'Kaduna ce ta 2 a jihohin da bashi ya yi wa katutu'

Akwai kuma labari mai kanu: A kama matashin da ya kashe kishiyar mahaifiyarsa

Ku hanzarta neman Jaridar ta wannan mako a wuraren da kuka saba samun ta kan farashin nan na N250 kacal.

Kar kuma ku manta da ziyartar shafinmu na intanet a adireshi kamar haka https://www.almizan.ng 

*Muna Alfahari da ku masu karatunmu.*

No comments

Powered by Blogger.