Header Ads

Jaridar Al-Mizan bugu na 1577 ta fito!

*AL-MIZAN, NEMI TAKA KAN TA KARE!*

Babban labarinta a wannan mako shi ne: Muzaharar Maulidin Sayyida Fatima (SA):
 Su wa suka kai wa 'yan'uwa hari a Kano?

Akwai kuma labari mai kanu: 'Yan bindiga sun kona Fasto da ransa.
...Sun sace Kiristoci 25 a Coci a Katsina

Ga kuma labari mai kanu: Me ya jawo jama'ar gari suka kashe Sarki a Lambata Neja?

Ku hanzarta neman Jaridar ta wannan mako a wuraren da kuka saba samun ta kan farashin nan na N250 kacal.

Kar kuma ku manta da ziyartar shafinmu na intanet a adireshi kamar haka https://www.almizan.ng 

*Muna Alfahari da ku masu karatunmu.*

No comments

Powered by Blogger.