Header Ads

Jaridar Al-Mizan bugu na 1573 ta fito!

*TSAGE GASKIYA, AL-MIZAN TA FITO!*

Jaridar Al-Mizan bugu na *1573* ta fito!

Babban labarinta a wannan mako shi ne: Kotun Mai Shari'a Sarki Yola:
*Ba ta da hurumin yanke hukuncin kisa
  *-Barista El-Zubair*

Akwai kuma labari mai kanu: Sojoji sun yi mana ruwan wuta ta sama 
 *-Jama'ar Zamfara*

Ga kuma labari mai kanu: Wutar Lantarki ta jawo rasuwar mutane da dama a Zariya

Ku hanzarta neman Jaridar ta wannan mako a wuraren da kuka saba samun ta kan farashin nan na N250 kacal.

Kar kuma ku manta da ziyartar shafinmu na intanet a adireshi kamar haka https://www.almizan.ng 

*Muna Alfahari da ku masu karatunmu.*

No comments

Powered by Blogger.