Ofishin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H) na sanar da 'yan'uwa duban jinjirin watan Sha'aban, gobe Litinin 29 ga watan Rajab, 1444. Za a iya sanar da labarin ganin watan na Sha'aban ta wadannan lambobi:070641940540903618657208035686569
Post a Comment